ترجمة معاني سورة الإخلاص باللغة الهوساوية من كتاب الترجمة الهوساوية. من تأليف: أبو بكر محمود جومي . ﰡ ﭑﭒﭓﭔ ﰀ Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." ﭖﭗ ﰁ "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." ﭙﭚﭛﭜ ﰂ "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." ﭞﭟﭠﭡﭢ ﰃ "Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi